Kamfanin dillancin labaran Saudiyya ya bayar da rahoton cewa, a ranar 5 ga wata, ya nakalto ma'aikatar makamashi ta kasar Saudiyya cewa, Saudiyya za ta tsawaita rage ganga miliyan 1 na man fetur na son rai daga watan Yuli zuwa karshen watan Disamba.Rahotanni sun bayyana cewa, bayan tsawaita matakan rage yawan noman...
Kara karantawa